Logo
AbubakarImam.com
Logo
| About Us | Contact Us | Papers / Articles | Discussions | What People Say

Categories

Abubakar Imam eBooks  
Adobe Reader
 
  
 

Top Downloads

Abubakar Imam eBooks » Magana Jari Ce 3 30564 Downloads

Magana Jari Ce 3 Magana Jari Ce 3
Published By: NNPC
Date Published: 1939
ISBN:

Wannan littafi, Magana Jari Ce, 3, yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannay littattafai shi ne ya shiga wata gasa to rubutun littafi a sheka rar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko 'Ruwan Bagaja'.
Date: 10/11/2004 Filesize: 9943KBView Full Info

Abubakar Imam eBooks » Magana Jarice 2 11070 Downloads

Magana Jarice 2 Magana Jarice 2
Published By: NNPC
Date Published: 1937
ISBN: 978-169-058

Wannan littafi, `Magana Jari ce, 2', yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin za6o shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa to rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko 'Ruwan Bagaja'.
Date: 07/11/2004 Filesize: 8608KBView Full Info

Abubakar Imam eBooks » Ruwan Bagaja 10137 Downloads

Ruwan Bagaja Ruwan Bagaja
Published By: NNPC
Date Published: 1934
ISBN:

A cikin farkon zamanin Shaihu dan Ziyazzinu an yi wani mutum motsatstse, wanda a ke kira Koje Sarkin Labari. Dalilin da ya sa a ke kiransa haka, don haukansa ba na zagin kowa ba ne,bakuwa na dukan kowa ba ne. Shi dai ba abin da ya ke so sai ya ji labari, ya tafi wadansu kasashe, ya rika ba attajirai da Sarakuna, su kuwa suna ba shi abinci. In ya ba ka labari, wanda ba ka sani ba, in ka ba shi kudi, sai ya debi hams ya ba ka. Ya tsare ka, ya ce kai kuma sai ka ha shi wani labari, wanda shi kuma bai sani ba.
Date: 10/11/2004 Filesize: 2005KBView Full Info

Abubakar Imam eBooks » Magana Jarice 1 9797 Downloads

Magana Jarice 1 Magana Jarice 1
Published By: NNPC
Date Published: 1937
ISBN: 978-169-057-7

Wannan littafi, Magana Jari Ce, 1, yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannay littattafai shi ne ya shiga wata gasa to rubutun littafi a sheka rar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko 'Ruwan Bagaja'.
Date: 22/10/2004 Filesize: 5422KBView Full Info

Abubakar Imam eBooks » Tarihin Annabi Kammalalle 8803 Downloads

Tarihin Annabi Kammalalle Tarihin Annabi Kammalalle
Published By: NNPC
Date Published: 1957
ISBN:

ANNABI MUHAMMADU

Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi


A cikin tarihin annabawa da dama, in ka karanta, za ka rik'a gamuwa da mu'ujiza iri kaza, da mu'ujiza iri kaza,, da mu'ujiza iri kaza,, wadanda suka nuna a zamansu na duniya.
,Br> Amma in ka karanci tarihin Annabi Muhammadu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, sai ka ga shi tun daga haihuwarsa har fakuwarsa, har yanzu ga abin da ya bari, mu'ujiza ce Allah ya saukar, don to zama aya, wadda za to k'ara tabbatar wa dan Adam, cewa Allah shi kadai ya ke, ba shi da abokin tarayya.
Date: 10/11/2004 Filesize: 5551KBView Full Info

Alhaji Dr. Abubakar Imam's eBooks | Home