Logo
AbubakarImam.com
Logo
|

All Files

  Free Adobe Reader You may download and use Adobe Reader to read the digital eBooks. It's simple to use and it's free! Adobe Reader
  To Download eBook Click or Right Click on Download and choose 'Save Target As'!

Viewing: Tarihin Annabi Kammalalle

Tarihin Annabi Kammalalle 8344 Downloads

Tarihin Annabi Kammalalle Tarihin Annabi Kammalalle
Published By: NNPC
Date Published: 1957
ISBN:

ANNABI MUHAMMADU

Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi


A cikin tarihin annabawa da dama, in ka karanta, za ka rik'a gamuwa da mu'ujiza iri kaza, da mu'ujiza iri kaza,, da mu'ujiza iri kaza,, wadanda suka nuna a zamansu na duniya.
,Br> Amma in ka karanci tarihin Annabi Muhammadu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, sai ka ga shi tun daga haihuwarsa har fakuwarsa, har yanzu ga abin da ya bari, mu'ujiza ce Allah ya saukar, don to zama aya, wadda za to k'ara tabbatar wa dan Adam, cewa Allah shi kadai ya ke, ba shi da abokin tarayya.

A juzu'i na biyu, na wannan tarihi, mun bar ku ga labarin yard Annabi ya yi hijira, bisa ga umurnin Madaukakin Sarki Allah, ya taso daga Makka ya komo Madina.

Wannan tasowa to Annabi, daga Makka zuwa Madina, ita a ke kira hijira. Daga wannan shekara ne a ke fara kidayar shekarun musulunci, ba daga haihuwar Annabi ba, kama ryadda Kirista ke yi. Bana wannan hijira, to Annabi tana da shekara 1374.

Kun karanta a juzui'i na biyu, yard kafiran Makka na lokacin, su Abu Jahali, su ke to fitinar Musulmi. Da yard su ke da burin su zo su halaka su. Sabo da haka ne fa, a cikin watan Rajab, hijira na da shekara biyu, ya zabi mutum 12, ya sa su karkashin wani, wai shi Abdullah Ibn Jahshi, ya ce su je wani wuri da a ke kira Nahla, su rik'a dako domin kada abokan gaba su far wa Madina ba labari. Abin Raddara, suna isa Nahla, sai ga ayarin wadansu fatake na Makka sun sauka bakin wata rijiya. Da su ' Abdullah suka bukaci' ruwa, sai ayarin nan suka hana su. Daga nan sai fada ya tashi a tsakaninsu. Aka kashe mutum guda cikin ayarin na Makka, aka kama biyu. Suka komo Madina da su, wai gamma.




Date: 10/11/2004 Filesize: 5551KB

File Toolbox

Comments

Salam
Plz try to update this website from time to time and all his Books be included plz

Posted By: Saleem. S. Maaji Katsina on 22/11/2004 at 5:14:30

Thank you very much for this big efford.

Posted By: Husaini Abubakar Othman on 27/11/2004 at 13:12:44

salam
yes,i can only say thank you for your efford so far,and that this your example is a very good one for other fellow muslims to follow

Posted By: isa ali gwange on 25/01/2005 at 7:28:04

Allah ta'ala ya saka muku da wannan aiki shi kuma Alhaji Imam Allah ya kyauta makwanci,thanks and more grease to your elbows.

Posted By: Aliyu Abdullahi,Abdulaziz Ahmad,Mubarak on 04/02/2005 at 13:06:26

Allah ta'ala ya saka muku da wannan aiki shi kuma Alhaji Imam Allah ya kyauta makwanci,thanks and more grease to your elbows.

Posted By: Aliyu Abdullahi,Abdulaziz Ahmad,Mubarak on 04/02/2005 at 13:06:32

Thank you very much for the great work you are doing. Please, includes all his book, and books written about him on this website. May you have the resources and the zeal to continue the great work.

Posted By: Rabiu Hassan on 15/03/2005 at 4:16:20

Wannan littafi ya kara nuna tasirin tarbiyar da tarihin musulumci akan kuzarin da halaye na kwarai da aka san marigayi Abubakar Iman dashi. A duniya, inda karatu a cikin harshen Uwa ya zama abin farko ga Yara (ko 'yan firamare), samun kammalallen tarihin Annabi Muhammadu (SAW) a cikin harshen Hausa daga Mallam tun shekaru da suka wuce abin waiga wa baya ne a yaba kwarai da gaske. Allah ya jikan Mallam. Godiya ga kuma wadan da suka tsara wannan shafi.

Posted By: Mohammed Ali on 15/03/2005 at 9:29:45

Assalamu Alaikum.
This is one of the most important project I come accross in recent time, mallam deserved this, to keep his works very much with us and the Next Generation.Good luck.

Posted By: Adamu Idris. on 02/05/2005 at 7:46:06

I am really impresased by this effort. I believe it will serve many generations to come.

Allah Ya saka muku.

Posted By: Yusuf Zango on 08/05/2005 at 9:43:10

posted by:abdul:yakasai
on16/7/o5 at 4;25;22
mofa
Allah yaji kan Alhaji Dr.Abubakar imam saboda kyakykyawar muhimmiyar gudum mawa da yabayar a lokacin rayuwarsa Allah yasaka masa da Alherin sa amin .sai fatan nabaya suyi koyi da abubuwan da magabata sukayi.

Posted By: abdul -yakasai on 16/07/2005 at 9:39:04

Pages

Page - 1 - 2