AbubakarImam.com |
Home | | |
Abubakar Imam Memoirs
Published By: NNPC
Date Published: 1989
ISBN: 978-169-307-1 Soft cover,
978-169-308-8 Hard cover
Reading through the book you will come to the conclusion that Dr. Abubakar Imam came from a family which could be termed aristocrat, learned and adventurous. The family was certainly adventurous judging from the number of places they moved to and settled during periods when travelling was difficult and dangerous.
Magana Jari Ce 3
Published By: NNPC
Date Published: 1939
ISBN:
Wannan littafi, Magana Jari Ce, 3, yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannay littattafai shi ne ya shiga wata gasa to rubutun littafi a sheka rar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko 'Ruwan Bagaja'.
Magana Jarice 1
Published By: NNPC
Date Published: 1937
ISBN: 978-169-057-7
Wannan littafi, Magana Jari Ce, 1, yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zabo shi kuwa ya rubuta wadannay littattafai shi ne ya shiga wata gasa to rubutun littafi a sheka
rar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko 'Ruwan Bagaja'.
Magana Jarice 2
Published By: NNPC
Date Published: 1937
ISBN: 978-169-058
Wannan littafi, `Magana Jari ce, 2', yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin za6o shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa to rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko 'Ruwan Bagaja'.
Ruwan Bagaja
Published By: NNPC
Date Published: 1934
ISBN:
A cikin farkon zamanin Shaihu dan Ziyazzinu an yi wani mutum motsatstse, wanda a ke kira Koje Sarkin Labari. Dalilin da ya sa a ke kiransa haka, don haukansa ba na zagin kowa ba ne,bakuwa na dukan kowa ba ne. Shi dai ba abin da ya ke so sai ya ji labari, ya tafi wadansu kasashe, ya rika ba attajirai da Sarakuna, su kuwa suna ba shi abinci. In ya ba ka labari, wanda ba ka sani ba, in ka ba shi kudi, sai ya debi hams ya ba ka. Ya tsare ka, ya ce kai kuma sai ka ha shi wani labari, wanda shi kuma bai sani ba.
Ruwan Bagaja - The Water of Cure
Published By: NNPC
Date Published: 1971
ISBN:
This book is one of the first Hausa books to be written in the North for people to read and enjoy. It was written by Alhaji Abubakar Imam in the year 1934, when he was a teacher in the Katsina Middle School. He was then twenty-two years of age.
It is the first book that he wrote, and it brought him to the notice of the Government. Since this book he has written nearly twenty others in Hausa, between the years 1934 and 1970, and nearly all the Hausa books now in use in primary schools are from his pen, or written jointly by him and another person.
If the Hausa language could talk, it would say, ` Alhaji Abubakar Imam, may God reward you, for you have made me something to be read and admired like any other language in the world.'
BABA AHMED
Imam of Zaria Government College
Tarihin Annabi Kammalalle
Published By: NNPC
Date Published: 1957
ISBN:
ANNABI MUHAMMADU
Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi
A cikin tarihin annabawa da dama, in ka karanta, za ka rik'a gamuwa da mu'ujiza iri kaza, da mu'ujiza iri kaza,, da mu'ujiza iri kaza,, wadanda suka nuna a zamansu na duniya.
,Br>
Amma in ka karanci tarihin Annabi Muhammadu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, sai ka ga shi tun daga haihuwarsa har fakuwarsa, har yanzu ga abin da ya bari, mu'ujiza ce Allah ya saukar, don to zama aya, wadda za to k'ara tabbatar wa dan Adam, cewa Allah shi kadai ya ke, ba shi da abokin tarayya.
|
|